Luk 5:7 HAU

7 Sai suka yafato abokan aikinsu a ɗaya jirgin su zo su taimake su. Suka kuwa zo, suka ciccika jiragen nan duka biyu kamar sa nutse.

Karanta cikakken babi Luk 5

gani Luk 5:7 a cikin mahallin