1 Wata rana ran Asabar, yana ratsa gonakin alkama, sai almajiransa suka zāgi alkamar, suna murtsukewa suna ci.
Karanta cikakken babi Luk 6
gani Luk 6:1 a cikin mahallin