23 Ku yi farin ciki a wannan rana, ku yi tsalle don murna, domin ga shi, sakamakonku mai yawa ne a Sama. Haka kakanninsu ma suka yi wa annabawa.
Karanta cikakken babi Luk 6
gani Luk 6:23 a cikin mahallin