25 “Kaitonku, ku da kuke ƙosassu a yanzu, don za ku ji yunwa. “Kaitonku, ku masu dariya a yanzu, don za ku yi baƙin ciki, ku yi kuka.
Karanta cikakken babi Luk 6
gani Luk 6:25 a cikin mahallin