Luk 6:29 HAU

29 Wanda ya mare ka a kunci ɗaya, juya masa ɗaya kuncin kuma. Wanda ya ƙwace maka mayafi, kada ka hana masa taguwarka ma.

Karanta cikakken babi Luk 6

gani Luk 6:29 a cikin mahallin