Luk 6:3 HAU

3 Sai Yesu ya amsa ya ce, “Ashe, ba ku taɓa karanta abin da Dawuda ya yi ba sa'ad da ya ji yunwa, shi da abokan tafiyarsa?

Karanta cikakken babi Luk 6

gani Luk 6:3 a cikin mahallin