Luk 6:41 HAU

41 Don me kake duban ɗan hakin da yake a idon ɗan'uwanka, amma gungumen da yake a naka ido ba ka kula ba?

Karanta cikakken babi Luk 6

gani Luk 6:41 a cikin mahallin