11 Ba da daɗewa ba, Yesu ya tafi wani gari, wai shi Nayin, almajiransa da kuma babban taro suka tafi da shi.
Karanta cikakken babi Luk 7
gani Luk 7:11 a cikin mahallin