Luk 7:14 HAU

14 Sa'an nan ya matso, ya taɓa makarar, masu ɗauka kuma suka tsaya cik. Sai Yesu ya ce, “Samari, na ce maka ka tashi.”

Karanta cikakken babi Luk 7

gani Luk 7:14 a cikin mahallin