16 Sai tsoro ya kama su duka, suka ɗaukaka Allah suna cewa, “Lalle, wani annabi mai girma ya bayyana a cikinmu,” da kuma, “Allah ya kula da jama'arsa.”
Karanta cikakken babi Luk 7
gani Luk 7:16 a cikin mahallin