21 Nan take Yesu ya warkar da mutane da yawa daga rashin lafiyarsu da cuce-cucensu da kuma baƙaƙen aljannu. Makafi da yawa kuma ya yi musu baiwar gani.
Karanta cikakken babi Luk 7
gani Luk 7:21 a cikin mahallin