Luk 7:24 HAU

24 Baya jakadun Yahaya sun tafi, sai Yesu ya fara yi wa taro maganar Yahaya, ya ce, “Kallon me kuka je yi a jeji? Kyauron da iska take kaɗawa?

Karanta cikakken babi Luk 7

gani Luk 7:24 a cikin mahallin