Luk 7:37 HAU

37 Sai ga wata matar garin, mai zunubi, da ta ji Yesu na cin abinci a gidan Bafarisiyen, ta kawo wani ɗan tandu na man ƙanshi,

Karanta cikakken babi Luk 7

gani Luk 7:37 a cikin mahallin