Luk 8:16 HAU

16 “Ba mai kunna fitila ya rufe ta da masaki, ko ya ajiye ta a ƙarƙashin gado. A'a, sai dai ya ɗora ta a maɗorinta, don masu shiga su ga hasken.

Karanta cikakken babi Luk 8

gani Luk 8:16 a cikin mahallin