Luk 8:43 HAU

43 sai ga wata mace wadda ta shekara goma sha biyu tana zub da jini, ta kuma ɓad da duk abin hannunta wajen masu magani, ba wanda ya iya warkar da ita.

Karanta cikakken babi Luk 8

gani Luk 8:43 a cikin mahallin