Luk 8:50 HAU

50 Amma da Yesu ya ji haka, ya amsa ya ce wa shugaban majami'ar, “Kada ka ji tsoro. Ka ba da gaskiya kawai, za ta kuwa warke.”

Karanta cikakken babi Luk 8

gani Luk 8:50 a cikin mahallin