Luk 9:19 HAU

19 Suka amsa suka ce, “Yahaya Maibaftisma, waɗansu kuwa, Iliya, waɗansu kuma, ɗaya daga cikin annabawan dā ne ya tashi.”

Karanta cikakken babi Luk 9

gani Luk 9:19 a cikin mahallin