Luk 9:26 HAU

26 Duk wanda sai ya ji kunyar shaida ni da maganata, Ɗan Mutum ma zai ji kunyar shaida shi sa'ad da ya zo da ɗaukaka tasa, da kuma ɗaukakar Uba, da ta mala'iku tsarkaka.

Karanta cikakken babi Luk 9

gani Luk 9:26 a cikin mahallin