Luk 9:42 HAU

42 Yana zuwa, sai aljanin ya buge shi ƙwarai, jikinsa na rawa. Amma Yesu ya tsawata wa baƙin aljanin, ya warkar da yaron, ya kuma mayar wa ubansa da shi.

Karanta cikakken babi Luk 9

gani Luk 9:42 a cikin mahallin