Luk 9:59 HAU

59 Ya kuma ce wa wani, “Bi ni.” Sai ya ce, “Ya Ubangiji, ka bar ni tukuna in je in binne tsohona.”

Karanta cikakken babi Luk 9

gani Luk 9:59 a cikin mahallin