Luk 9:7 HAU

7 To, sarki Hirudus ya ji duk abin da ake yi, ya kuwa damu ƙwarai, don waɗansu suna cewa Yahaya ne aka tasa daga matattu.

Karanta cikakken babi Luk 9

gani Luk 9:7 a cikin mahallin