Mar 1:9 HAU

9 Sai ya zamana a wannan lokaci Yesu ya zo daga Nazarat ta ƙasar Galili. Yahaya ya yi masa baftisma a Kogin Urdun.

Karanta cikakken babi Mar 1

gani Mar 1:9 a cikin mahallin