Mar 10:14 HAU

14 Da Yesu ya ga haka, sai ya ji haushi, ya ce musu, “Ku bar yara ƙanana su zo wurina, kada ku hana su. Ai, Mulkin Allah na irinsu ne.

Karanta cikakken babi Mar 10

gani Mar 10:14 a cikin mahallin