Mar 10:22 HAU

22 Da jin wannan magana gabansa ya fāɗi, ya tafi yana baƙin ciki, don yana da arziki ƙwarai.

Karanta cikakken babi Mar 10

gani Mar 10:22 a cikin mahallin