Mar 10:29 HAU

29 Yesu ya ce, “Hakika, ina gaya muku, ba wanda zai bar gida, ko 'yan'uwansa mata, ko 'yan'uwansa maza, ko uwa tasa, ko ubansa, ko 'ya'yansa, ko gonakinsa, sabili da ni da kuma bishara,

Karanta cikakken babi Mar 10

gani Mar 10:29 a cikin mahallin