Mar 10:37 HAU

37 Suka ce masa, “Ka yardar mana, ranar ɗaukakarka, mu zauna ɗaya a damanka, ɗaya a hagun.”

Karanta cikakken babi Mar 10

gani Mar 10:37 a cikin mahallin