Mar 11:13 HAU

13 Da ya hango wani itacen ɓaure mai ganye kore shar, sai ya je ya ga ko ya sami 'ya'ya. Da ya isa wurinsa bai ga kome ba sai ganye, don ba lokacin 'ya'yan ɓaure ba ne.

Karanta cikakken babi Mar 11

gani Mar 11:13 a cikin mahallin