Mar 11:33 HAU

33 Sai suka amsa wa Yesu suka ce, “Ba mu sani ba.” Yesu ya ce musu, “Haka ni kuma ba zan faɗa muku ko da wane izni nake yin abubuwan nan ba.”

Karanta cikakken babi Mar 11

gani Mar 11:33 a cikin mahallin