Mar 11:8 HAU

8 Sai mutane da yawa suka shisshimfiɗa mayafansu a hanya, waɗansu kuma suka baza ganyen da suka kakkaryo a saura.

Karanta cikakken babi Mar 11

gani Mar 11:8 a cikin mahallin