Mar 12:19 HAU

19 “Malam, Musa dai ya rubuta mana, cewa idan ɗan'uwan mutum ya mutu, ya bar mata tasa ba ɗa, sai lalle mutumin ya auri matar, ya haifa wa ɗan'uwansa 'ya'ya.

Karanta cikakken babi Mar 12

gani Mar 12:19 a cikin mahallin