Mar 13:35 HAU

35 To, ku zauna a faɗake fa, don ba ku san lokacin da maigidan zai dawo ba, ko da yamma ne, ko da tsakar dare ne, ko da carar zakara ne, ko da safe ne,

Karanta cikakken babi Mar 13

gani Mar 13:35 a cikin mahallin