Mar 14:22 HAU

22 Suna cikin cin abinci, sai ya ɗauki gurasa, ya yi godiya ga Allah, ya gutsuttsura, ya ba su, ya ce, “Ungo, wannan jikina ne.”

Karanta cikakken babi Mar 14

gani Mar 14:22 a cikin mahallin