27 Yesu ya ce musu, “Duk za ku yi tuntuɓe ne, domin a rubuce yake cewa, ‘Zan bugi makiyayi, tumaki kuwa su fasu.’
Karanta cikakken babi Mar 14
gani Mar 14:27 a cikin mahallin