Mar 14:37 HAU

37 Ya komo ya samu suna barci, sai ya ce wa Bitrus, “Bitrus, barci kake? Ashe, ba za ka iya zama a faɗake ko da sa'a ɗaya ba?

Karanta cikakken babi Mar 14

gani Mar 14:37 a cikin mahallin