Mar 14:55 HAU

55 To, manyan firistoci da 'yan majalisa duka suka nemi shaidar da za a tabbatar a kan Yesu, don su samu su kashe shi, amma ba su samu ba.

Karanta cikakken babi Mar 14

gani Mar 14:55 a cikin mahallin