Mar 14:61 HAU

61 Amma yana shiru abinsa, bai amsa kome ba. Sai babban firist ɗin ya sāke tambayarsa, “To, ashe, kai ɗin nan ne Almasihu Ɗan Maɗaukaki?”

Karanta cikakken babi Mar 14

gani Mar 14:61 a cikin mahallin