Mar 14:9 HAU

9 Hakika kuwa ina gaya muku, duk inda za a yi bishara a duniya duka, abin da matan nan ta yi, za a riƙa faɗarsa domin tunawa da ita.”

Karanta cikakken babi Mar 14

gani Mar 14:9 a cikin mahallin