20 Da suka gama yi masa ba'a haka, suka yaye masa alkyabba mai ruwan jar garura, suka sa masa nasa tufafi, suka kai shi waje don su gicciye shi.
Karanta cikakken babi Mar 15
gani Mar 15:20 a cikin mahallin