Mar 15:34 HAU

34 Da ƙarfe ukun sai Yesu ya ɗaga murya da ƙarfi ya ce, “Eloi, Eloi, lama sabaktāna?” wato “Ya Allahna, Ya Allahna, don me ka yashe ni?”

Karanta cikakken babi Mar 15

gani Mar 15:34 a cikin mahallin