Mar 15:44 HAU

44 Bilatus ya yi mamaki ko ya mutu. Sai ya kira jarumin ɗin, ya tambaye shi ko Yesu ya jima da mutuwa.

Karanta cikakken babi Mar 15

gani Mar 15:44 a cikin mahallin