Mar 16:14 HAU

14 Daga baya ya bayyana ga sha ɗayan nan, su kansu, sa'ad da suke cin abinci. Sai ya tsawata musu a kan rashin bangaskiyarsu da taurinkansu, domin ba su gaskata waɗanda suka gan shi bayan ya tashi ba.

Karanta cikakken babi Mar 16

gani Mar 16:14 a cikin mahallin