Mar 16:6 HAU

6 Shi kuwa ya ce musu, “Kada ku firgita. Yesu Banazare kuke nema, wanda aka gicciye. Ai, ya tashi, ba ya nan. Kun ga ma wurin da suka sa shi!

Karanta cikakken babi Mar 16

gani Mar 16:6 a cikin mahallin