Mar 2:12 HAU

12 Sai ya tashi nan da nan, ya ɗauki shimfiɗarsa, ya fita a gaban idon kowa, har suka yi mamaki duka, suka ɗaukaka Allah suna cewa, “Ba mu taɓa ganin irin haka ba!”

Karanta cikakken babi Mar 2

gani Mar 2:12 a cikin mahallin