Mar 2:14 HAU

14 Yana cikin wucewa, sai ya ga Lawi ɗan Halfa a zaune yana aiki a wurin karɓar haraji. Yesu ya ce masa, “Bi ni.” Sai ya tashi ya bi shi.

Karanta cikakken babi Mar 2

gani Mar 2:14 a cikin mahallin