Mar 2:2 HAU

2 Aka kuwa taru maƙil har ba sauran wuri, ko a bakin ƙofa. Shi kuwa yana yi musu wa'azin Maganar Allah.

Karanta cikakken babi Mar 2

gani Mar 2:2 a cikin mahallin