25 Sai ya ce musu, “Ashe, ba ku taɓa karanta abin da Dawuda ya yi ba, sa'ad da ya matsu da yunwa, shi da abokan tafiyarsa?
Karanta cikakken babi Mar 2
gani Mar 2:25 a cikin mahallin