Mar 2:4 HAU

4 Da suka kāsa kusatarsa don yawan mutane, suka buɗe rufin soron ta sama da shi. Da suka huda ƙofa kuwa, suka zura gadon da shanyayye yake kwance a kai.

Karanta cikakken babi Mar 2

gani Mar 2:4 a cikin mahallin