11 Baƙaƙen aljannu kuwa, duk sa'ad da suka gan shi, sai su fāɗi gabansa suna kururuwa, suna cewa, “Kai Ɗan Allah ne.”
Karanta cikakken babi Mar 3
gani Mar 3:11 a cikin mahallin