Mar 3:5 HAU

5 Da ya duddube su da fushi, yana baƙin ciki da taurin zuciyarsu, sai ya ce wa mutumin, “Miƙo hannunka.” Sai ya miƙa, hannunsa kuwa ya koma lafiyayye.

Karanta cikakken babi Mar 3

gani Mar 3:5 a cikin mahallin