Mar 4:1 HAU

1 Ya kuma fara koyarwa a bakin teku ke nan, sai babban taro ya haɗu a wurinsa, har ya kai shi ga shiga jirgi a tekun, ya kuwa zauna a ciki. Duk taron kuwa na kan tudu a bakin tekun.

Karanta cikakken babi Mar 4

gani Mar 4:1 a cikin mahallin